Dadin Kowa Sabon Salo Episode 101

A lokacin da Rabe ke kokarin ganin ya fadada da'irarsa a wannan lokacin abubuwa sukakara cakude masa, yayin da a bangare guda yunkurin Adama na karshe akan ganin ta halakaabun dake cikin Hannatu ya faskara.

تحميل فيديوهات

عدد المشاهدات
254,310

تعليقات

 • Godiya Arewa24

  Auwal IdrisAuwal Idris2 أشهر قبل
 • Arewa ya kamata kucire Boko Haram daga film dinnan indai ba so kuke mufara yadda da abin da ake fada akanku ba

  Muhammad AbubakarMuhammad Abubakar3 أشهر قبل
 • gaskiya ba a yiwa kamaye adalci shiga kuncin yayi yawa duk da shiri ne

  MUZAMMIL A. SALEH SHAREEFMUZAMMIL A. SALEH SHAREEF3 أشهر قبل
 • اللي من الرياض لايك😘😘😘😘💅

  Htre HtreHtre Htre3 أشهر قبل
 • maiyasa bakwa samana tarkon kauna akan lkc

  Umar ImamUmar Imam3 أشهر قبل
 • gaskiya adama over acting dinta yayi yawa

  MUZAMMIL A. SALEH SHAREEFMUZAMMIL A. SALEH SHAREEF3 أشهر قبل
 • الي يتفرج ويقرئ تعليقات لايك

  اي ا اياي ا اي3 أشهر قبل
 • arvisions.net/detail/%D9%81%D9%8A%D8%AF%D9%8A%D9%88-7C_60HS-aJ4.html

  KUNDIN NISHADIKUNDIN NISHADI3 أشهر قبل
 • Adama Yayane 🤣🤣

  Suwaiba YahayaSuwaiba Yahaya3 أشهر قبل
 • Shin haka ne shirin dadin kowa yazo karshe ko kuwa

  ismaila Nouhismaila Nouh3 أشهر قبل
 • Salm arewa24 tabaya ta miyasa wanelokace Aka jimagana dagaya kamira kugara anazajimagana dagabaya

  Badamassi harakaBadamassi haraka3 أشهر قبل
 • سي اريوا 24. الي معي لايكك 😁💘

  قناة عواشه الهزازي الهزازيقناة عواشه الهزازي الهزازي3 أشهر قبل
 • هاي

  بشير شغلهبشير شغله3 أشهر قبل
 • Abbas na masoya

  Abbas Alhassan DaurawaAbbas Alhassan Daurawa3 أشهر قبل
 • kunji muryar wani yana cewa zoki wuce lokacin da maryam take kuka ?wanda yaji yasa like.

  beautiful familybeautiful family3 أشهر قبل
  • Yanzu nake kallo

   James TillmanJames Tillmanأشهر قبل
 • Tarkon kauna

  Maman SaudatMaman Saudat3 أشهر قبل
  • Tarkon kauna

   Maman SaudatMaman Saudat3 أشهر قبل
 • Yakamata kamaye a bashi Sana'a ko saida kayanmiya ne maulan yayi yawa

  Husaina MuhammadHusaina Muhammad3 أشهر قبل
 • Slm wani irin haline wannan so irritating camera man is chewing gum.

  Queendeezee AgbaduQueendeezee Agbadu3 أشهر قبل
 • Masha Allah

  ada mahamadouada mahamadou3 أشهر قبل
 • حسبي الله على شركة زين راح اتفرج متاخر سي يو

  sa lamsa lam3 أشهر قبل
 • ALLAH YA KARA BASIRA

  ISA ADAMUISA ADAMU3 أشهر قبل
 • Gud arewa

  Naja SalisuNaja Salisu3 أشهر قبل
 • Aiki na yin kyau, amma akwai buƙatar ki fara nazarin shigar da translation a cikin shirin nan domin waɗanda ba su fahimtar Hausa sosai su rinƙa sanin abin da shirin ya ƙunsa.

  Umar IbrahimUmar Ibrahim3 أشهر قبل
 • Wayyo Allah kamaye

  Anti AntiAnti Anti3 أشهر قبل
 • VERY NICE AREA 24

  hassan usmanhassan usman3 أشهر قبل
 • احبكم دان كوا انا منااويي بنت العلي💕

  مناوي بنت العليمناوي بنت العلي3 أشهر قبل
 • Allah sarki kamaye mata kaman adama batayiba

  Fateema MustaphaFateema Mustapha3 أشهر قبل
 • مشكورا منااوي العلي

  خديجه الزاهنيخديجه الزاهني3 أشهر قبل
 • ni dai wnn kashe kashen ne banaso me Yasa kuke so ku Dinga koyo halayyar BOKO HARAM NE

  Queen JawaheerQueen Jawaheer3 أشهر قبل
 • Wallahi harkar kashe kashe yana bata shirin nan

  Dahiru YakubuDahiru Yakubu3 أشهر قبل
 • kutayani da adu a

  zakariya m bellozakariya m bello3 أشهر قبل
 • hello

  zakariya m bellozakariya m bello3 أشهر قبل
 • Assalamu alaikum shirin dadin kowa Dan Allah kudena samana Yan boko haram, me kuke so afahimta game dashi

  Hauwau KibiyaHauwau Kibiya3 أشهر قبل
 • Slm jima a dadin kowa

  Massaoudou IssaMassaoudou Issa3 أشهر قبل
 • Hannatu allah yaraba lafiya

  Kadijah ZangoKadijah Zango3 أشهر قبل
 • Kaico alawiya mahakurci mawadaci arewa 24 godiya muke

  Kadijah ZangoKadijah Zango3 أشهر قبل
 • GA WATA SABUWA/arvisions.net/detail/%D9%81%D9%8A%D8%AF%D9%8A%D9%88-xJJOWaZi2Fk.html

  Ikram Kano Mai WaqaIkram Kano Mai Waqa3 أشهر قبل
 • 😬😬

  Moctar AmadouMoctar Amadou3 أشهر قبل
 • Takarewa habiba da maryam

  Khadija MohammedKhadija Mohammed3 أشهر قبل
 • Watching from India nice one arewa24

  Abdulraheem Z MusaAbdulraheem Z Musa3 أشهر قبل
 • لو سمحتو نزلو على الوقت ترا لا تخربونه حلو الفلم والله

  ابراهيم ابوعثماابراهيم ابوعثما3 أشهر قبل
 • حلوه ذي مافي مشكله الى شغلغل

  ابراهيم ابوعثماابراهيم ابوعثما3 أشهر قبل
 • I really love kyauta Dillaliya, please who can help and connect me with her I need her to be my friend, she is my favorite

  hizbullahi sanihizbullahi sani3 أشهر قبل
  • @Hamza Abdullatif yanda kace zaayi, loll

   hizbullahi sanihizbullahi sani3 أشهر قبل
  • so...! hw far

   Hamza AbdullatifHamza Abdullatif3 أشهر قبل
  • @Hamza Abdullatif tohhhh

   hizbullahi sanihizbullahi sani3 أشهر قبل
  • She is beautiful, I like her too..! I have her phone number...! But U knw that nothing goes for free

   Hamza AbdullatifHamza Abdullatif3 أشهر قبل
 • Muna godiya

  تتيتيتي ويويتيوتتيتيتي ويويتيو3 أشهر قبل
 • Masha allah

  roro rapieiroro rapiei3 أشهر قبل
 • Gaskiya adama baki da hali

  Jibril MaryamJibril Maryam3 أشهر قبل
 • Allah sawake

  Sani AbubakarSani Abubakar3 أشهر قبل
 • Nice one Arewa24👍😘😍#🇬🇭🇸🇦#

  Queen AlhajiOneQueen AlhajiOne3 أشهر قبل
  • Hj

   Yahya MhdYahya Mhd2 أشهر قبل
 • Ya kamata afada mana suwaye gimbiya Kuma anuna iyayensu

  Aisha BasharAisha Bashar3 أشهر قبل
 • My favorite 😘😘😘😘😘😉😉😉😉😉❤❤❤❤❤😀😀😀😀😀😀

  Fatma AhmedFatma Ahmed3 أشهر قبل
 • Wai alawiyya ainaga tayi aure agaske ya.akayikuma mukaganta tadawo arewa24

  Wasela NiceWasela Nice3 أشهر قبل
 • Wai dan Allah yaushene za,ayi maganin kyauta dillaliya

  lawal sahuralawal sahura3 أشهر قبل
 • Finally💃

  Zahra AbdallahZahra Abdallah3 أشهر قبل
 • Finally💃

  Zahra AbdallahZahra Abdallah3 أشهر قبل
 • Wai dan allah su su gibbiya kullum kayansu kala dayane har kasar wajen da sukaje ma ba chanji

  halima halimahalima halima3 أشهر قبل
 • السلام عليكم ورحمة الله خيرا ليش غيرو الوقت نمت امس وانا تنتطره. هههههههه

  حمووودي الهوساويحمووودي الهوساوي3 أشهر قبل
  • سوري انتظره

   حمووودي الهوساويحمووودي الهوساوي3 أشهر قبل
 • بيشوفو تعليقات ب العربي عشان كذا قال صباح الخير العموم صباح النور والسرور 🤗👍❤

  عزوز روزيعزوز روزي3 أشهر قبل
  • لا مو عشان بيشوف تعليقات

   Hauwa MansurHauwa Mansur3 أشهر قبل
 • Yanzu nafara fahimtar Aykin Aminu AK A dadin kowa ALLAH temaka

  امينة Ameena Abdulqadirامينة Ameena Abdulqadir3 أشهر قبل
 • 😲😲😲😲

  حليمه Bsr monira cavaحليمه Bsr monira cava3 أشهر قبل
 • 😎

  Munira BarasteejMunira Barasteej3 أشهر قبل
 • 😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍😍

  Munira BarasteejMunira Barasteej3 أشهر قبل
 • الي من مكه والرصيفه لايكك😫♥️

  سوما الـكبريسوما الـكبري3 أشهر قبل
 • Gaskiya da macce maikamar dillaliya da kamar a damah kar allah yahadaka dasou

  Saleh SanoushiSaleh Sanoushi3 أشهر قبل
 • Wannan likitan ta Burgeni gaskiya dataqi Kashe yaron nan.

  Kautal ko'e JulbeKautal ko'e Julbe3 أشهر قبل
 • Arewa24 .

  Abida AdamAbida Adam3 أشهر قبل
 • Gaskiya agerawakamayi

  Maman DadiMaman Dadi3 أشهر قبل
 • Ni har na shire Rai . Dafatan bazaku bada muba

  YAR MINISTERYAR MINISTER3 أشهر قبل
 • Welcome Arewa

  AFRICAN ANIMALSAFRICAN ANIMALS3 أشهر قبل
 • Kai rol din likitannan yaburgeni wlh

  Abubakar HarunaAbubakar Haruna3 أشهر قبل
  • Abubakar Harunavkf

   Wiziy TaouaWiziy Taoua2 أشهر قبل
 • Gaskiya ni sakona anan shine saphni suhame da aka dakatar muna dashi arewa gaskiya baku birgeni bah

  Saratou Abdoulaye IdiSaratou Abdoulaye Idi3 أشهر قبل
Dadin Kowa Sabon Salo Episode 101